An fara biyan ma’aikatan ‘Nigerian Airways’ kudaden fansho byAisha Yusufu October 22, 2018 0 Ya ce yanzu haka gwamnati na tattance ma’aikatan kamfanin a jihohin Legas, Kano da Enugu.