HAJJI 2019: Saudiyya ta tsara wa mahajjatan kowace kasa lokutan yin dawafi
Saudiyya ta tsara wa mahajjatan kowace kasa lokutan yin dawafi
Saudiyya ta tsara wa mahajjatan kowace kasa lokutan yin dawafi
Kakakin Hukumar Alhazai ta Kasa , Mousa Ubandawaki, ya bayyana cewa gwamnati fa bata ga ta zama ba.
Ya sanar da hakan ne da ya ke zantawa da manema labarai ranar Laraba a Abuja.
“A yanzu haka koda aikin fida ne mutanen mu za su bukata asibitocin Saudi za su yi.
Kakakin hukumar NAHCON Uba Mana ne ya sanar da hakan wa manema labarai a yau Talata.
Yace za’a samu ragin sama da Dala Miliyan $12 ganin tattaunawar da sukeyi akan hakan a gidajen Madinah.