Makomar matan Najeriya da ake jigila da sunan aikatau zuwa Saudiyya byAshafa Murnai June 30, 2018 Sai bayan an kai su can su ke gane cewa ashe dai kuikuyo da barewa ba jinsi da yaba ne.