ƘARIN KUƊIN FETUR: Ƙungiyar Ƙwadago ta ci kwalar gwamnati, ta ce an raina talakawa shi ya sa aka yi masu ƙaryar tallafin naira 5,000
Ƙungiyar Kwadago ta Ƙasa (NLC) ta ce ba za ta taɓa bari gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗin fetur ba, kamar ...
Ƙungiyar Kwadago ta Ƙasa (NLC) ta ce ba za ta taɓa bari gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗin fetur ba, kamar ...
Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ta bayyana cewa har yanzu bashin da Najeriya ke ciwowa bai kumbura mata cikin da ...
Kungiyar Dattawan Arewa ta nuna kakkausan gargaɗi da bacin rai dangane da kisan 'yan Arewa mazauna kudancin ƙasar nan, musamman ...
Sai dai kuma kash, a takardar an bani fili ne mai darajar naira miliyan 25, kuma dokar gwamnati ta ce ...
Harkokin Kudade, Kasafi fa Tsare-tsare Zainab Ahmed ce ta karyata Gwamna Obaseki, a lokacin da ta ke wa manema labarai ...
Duk wadannan matsaloli ne da ba wanda ya isa yayi musun samuwar su a arewa, sai munafuki, wanda baya kishin ...
A karshe ya ce wannan abu zai taimaka wajen sama wa mutane musamman matasa aikin yi.
An gudanar da jana'izan su bayan sallar Juma'a a babban masallacin juma'a dake Zariya.
Bai kamata ace an yi amfani da harsasan gaske ba, na roba ake amfani da su wajen yarwatsa masu zanga-zanga.
Daga nan kuma ya roki masu zanga-zanga su daina haka nan, tunda an rushe SARS, kuma za a kafa wata ...