TASHIN HAYAƘIN 2023: ‘Bambancin Tinubu da Peter Obi kamar bambancin giwa ce da kunkuru’ – APC
Ya ce idan ana kwatanta kwarewa da cancantar zama shugaban ƙasa, ai Tinubu ko kaɗan ya fi ƙarfin a kwatanta ...
Ya ce idan ana kwatanta kwarewa da cancantar zama shugaban ƙasa, ai Tinubu ko kaɗan ya fi ƙarfin a kwatanta ...
A jawabin da yayi Suleiman ya ce gogewar El-Rufai a harkar mulki ya sa kungiyar ta ke kira ga ɗan ...
Daga nan kuma Lawan wanda ya samu ƙuri'u 152 kacal, ya bayyana wa Tinubu dalilin da ya sa ya yi ...
Onanuga ya ce kwamitin ta bukaci Tinubu yayi mata bayani akan dalilan da ya sa ya ke so ya shugabanci ...
Tinubu ya bayyana haka a lokacin da ya gana da Gwamna Aminu Masari da kuma wakilan zaɓen 'yan takarar APC ...
Wato za ka sayi fam na Naira miliyan 100. Idan ka ci zaɓe, za a ba ka albashin shekaru huɗu ...
Cikin makon da ya gabata ma shugabannin kungiyar sun kai irin wannan ziyara a Jihar Oyo.
Tinubu ya ƙara da cewa lokaci yayi a taka masa birki a wancakalar da su a zaɓen.
El-Rufai yace idan ana so a kau da matsalar iyayen gida ko kuma uban gida, toh dole sai sai ‘yan ...
Shugabannin bangaren Sabuwar PDP da ke cikin jam’iyyar gambiza ta APC, sun janye daga zaman sulhun da suke yi da ...