CIN BULUS DA BATI SUN KUSA KAREWA: Cikin shugabannin mu na Arewa ya duri ruwa saboda sakacinsu na kin gina yankinsu – Daga Maryam Hamza
Maganan sauya fasalin Haraji ya karade musamman yankin Arewa inda tun farko shugabannin yankin musamman 'yan siyasa suka maida hankali ...