AFCON 2023: Nasara na tare da mu, InshaAllah – Ahmed Musa
Zai zamo na yi nasarar cin kofin sau biyu kenan, kuma nasarar zai kawo mana ci gaba masu ma'anar garke.
Zai zamo na yi nasarar cin kofin sau biyu kenan, kuma nasarar zai kawo mana ci gaba masu ma'anar garke.
Musa shi ne ɗan wasan da ya fi kowa yawan buga wa Najeriya wasa, kuma ya fi kowa cin ƙwallaye ...
Kinsley Obiekwu fitaccen ɗan wasan Najeriya a lokacin da Najeriya ta yi ta she da suna wajen yin nasara a ...
Ahmed Musa dai yanzu ba ya buga kwallo a kowacce kungiyar kwallo tun bayan ficewa daga kungiyar Nasr dake kasar ...
Sauran canje-canjen da ya yi sun hada Odion Ighalo, wanda ya ci kwallo daya a wasa da Burundi, shi ne ...
A bangaren mata kuwa, Onome Ebi ce ta zama gwarzuwa, inda ta doke Asisat Oshoal da Francsca Ordega.
Ahmed Musa a wajen karbar gaisuwar rasuwar mahaifiyar sa Madam Helen Moses a garin Jos
Cikin wadanda aka zaba har da kwallo ta uku da Cristiano Ronaldo ya ci Spain da kuma kwallon da Messi ...
Kocin na Najeriya ya ce gaba dayan ‘yan wasan na sa ba su ji dadin yadda wasan ya karke ba.
Tun bayan komawar tasa, bai yi wani abin a zo a gani.