Saraki ya karbi fom din takarar shugaban kasa
Darektan kamfen Mohammed Wakil, ne ya karba fom din a madadin Saraki.
Darektan kamfen Mohammed Wakil, ne ya karba fom din a madadin Saraki.
Ya roki wakilan jam'iyyar da su tabbata sun zabi dan takarar da zai fidda jam'iyyar daga kunya.
Jam'yyun suna shirin ka da Buhari.
Jma'iyyar APC ta yi shelar cewa bata bata katin zama dan jam'iyya a hedikwatar ta.
A wasikar ficewa daga jam'iyyar APC da Haruna yayi, ya fadi cewa ya mika wa mazabar sa wasikar ficewar.
Atiku ya bayyana haka ne da ya kai ziyara hedikwatar jam'iyyar a Abuja.
Adeyeye ya ce jami’yar PDP na bangaren Makarfi ba za ta sauka ba domin ba ita ta nada kanta ba.
PDP tace Jam’iyyar APC na yi mata zagon kasa akan wannan rikici.