El-Rufai ya nada Magajin Garin Zazzau, Ahmed Bamalli sabon Sarkin Zazzau byMohammed Lere October 7, 2020 Gwamnan jihar Kaduna ya nada Magajin Garin Ahmed Bamalli sabon sarkin Zazzau.