Saraki da tawagarsa sun gana da Buhari a birnin Landan
Saraki ya tattauna da shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan Abuja dake birnin Landan.
Saraki ya tattauna da shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan Abuja dake birnin Landan.
Ahmed Lawan da Yusuf Lasun na daga cikin tawagar.
Jam'iyyar APC ta ce lallai tayi murna da tsige Ali Ndume da 'ya'yan jam'iyyar suka yi yau a majalisar dattijai. ...