ANA WATA GA WATA: Wanda ya ci zaɓen fidda gwani na sanatan Yobe ta Arewa ya ki mika takara ga Ahmed Lawan
Kafin zaɓen an yi masa ƙyaƙƙyawar zaton cewa shina jam'iyyar ta ke so ta tsayar ɗan takarar ta amma kuma ...
Kafin zaɓen an yi masa ƙyaƙƙyawar zaton cewa shina jam'iyyar ta ke so ta tsayar ɗan takarar ta amma kuma ...
Daga nan kuma Lawan wanda ya samu ƙuri'u 152 kacal, ya bayyana wa Tinubu dalilin da ya sa ya yi ...
Inda ake maganan giwa, ba wurin wasan kiyashi ko tana bane, Tinubu giwa ne, sauran ko duk kiyashi ne, murƙushe ...
Ahmed Lawal wanda yake yi kamar ba zai yi ba yanzu ya kara kaimi ya tamke ɗamarar sa yanzu ya ...
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya bayyana cewa ba zai iya tsayawa takarar shugaban ƙasa shi da Rotimi Amaechi a ...
Bisa wannan sanarwa, shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan zai aika wa hukumar Zabe domin a gudanar da zabe a kujerun ...
A yanzu an amince kowace jam'iyya ta zaɓi gwanayen ta bisa tsarin 'yar tinƙe, ƙato-bayan-ƙato ko zaɓen game-gari.
Sani ba mutum ne mai yawan magana ba, ya na harkokin sarrafa kayayyaki, harkar noma, gine-gine, harkokin mai a duniya.
Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan, ya nuna damuwar yadda ake ta samun wawakeken giɓi a kasafin Najeriya, musamman na 2022.
Buhari ya ce naɗa wa hukumar ɗaya shugaban hukumar gudanarwa da sauran mambobi na cikin Dokar Fetur ta 34(3) ta ...