BIDIYO: Yadda Machina Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwani – Baturen Zaɓe
An samu lalatattun ƙuri'u 11, yayin da sauran 289 duk aka jefa wa Bashir Machina su. Dama kuma shi kaɗai ...
An samu lalatattun ƙuri'u 11, yayin da sauran 289 duk aka jefa wa Bashir Machina su. Dama kuma shi kaɗai ...
APC dai ta miƙa wa INEC sunan Lawan ne maimakon sunan Bashir Sheriff-Machina, wanda aka bayyana shi ne ya yi ...
PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin da Machina ya ce canja sunan sa da na Ahmed Lawan rashin mutunci ne, ...
Su kan su ƴan mazaɓar sanata Lawan, Gashua sun goyi bayan ya hakura haka nan Machina ya maye gurbin sa.
Kafin zaɓen an yi masa ƙyaƙƙyawar zaton cewa shina jam'iyyar ta ke so ta tsayar ɗan takarar ta amma kuma ...
Daga nan kuma Lawan wanda ya samu ƙuri'u 152 kacal, ya bayyana wa Tinubu dalilin da ya sa ya yi ...
Inda ake maganan giwa, ba wurin wasan kiyashi ko tana bane, Tinubu giwa ne, sauran ko duk kiyashi ne, murƙushe ...
Ahmed Lawal wanda yake yi kamar ba zai yi ba yanzu ya kara kaimi ya tamke ɗamarar sa yanzu ya ...
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya bayyana cewa ba zai iya tsayawa takarar shugaban ƙasa shi da Rotimi Amaechi a ...
Bisa wannan sanarwa, shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan zai aika wa hukumar Zabe domin a gudanar da zabe a kujerun ...