TSAKANIN NATASHA DA AKPABIO: Sanata Lawan ya ƙaryata zargin goyon bayan Natasha
Lawan wanda ya jagoranci majalisar dattawa daga shekara ta 2019 zuwa 2023 wanda a yanzu yake wakiltar Yobe ta tsakiya ...
Lawan wanda ya jagoranci majalisar dattawa daga shekara ta 2019 zuwa 2023 wanda a yanzu yake wakiltar Yobe ta tsakiya ...
Daga nan ya bada shawarar cewa ya kamata duk wanda aka ba lamunin CBN ya biya ko a kamo shi ...
Majiya daga Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da rasuwar Babban Mai Shari’a Centus Chima Nweze, wanda ya rasu ya na ...
Kotun Kolin ta ce hukuncin kotun Ɗaukaka kara bai dace a dalilin haka ta wancakalar da shi.
Wike ya ɓallo wannan ruwa a ranar Juma'a, lokacin da Femi Gbajabiamila ke buɗe wasu ayyukan raya jiha da Wike ...
An samu lalatattun ƙuri'u 11, yayin da sauran 289 duk aka jefa wa Bashir Machina su. Dama kuma shi kaɗai ...
APC dai ta miƙa wa INEC sunan Lawan ne maimakon sunan Bashir Sheriff-Machina, wanda aka bayyana shi ne ya yi ...
PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin da Machina ya ce canja sunan sa da na Ahmed Lawan rashin mutunci ne, ...
Su kan su ƴan mazaɓar sanata Lawan, Gashua sun goyi bayan ya hakura haka nan Machina ya maye gurbin sa.
Kafin zaɓen an yi masa ƙyaƙƙyawar zaton cewa shina jam'iyyar ta ke so ta tsayar ɗan takarar ta amma kuma ...