Sanata Ahmad Lawan, Ɗanƙwambo da Akpabio sun lashe kujerun sanata
Sanata Ahmad Lawan ya koma kan kujerar sa ta Sanatan Yobe ta Arewa, bayan ya lashe ƙuri'u 91,318.
Sanata Ahmad Lawan ya koma kan kujerar sa ta Sanatan Yobe ta Arewa, bayan ya lashe ƙuri'u 91,318.
Wani daga cikin masoyan wannan fim mai suna Ahmed Musa, ya bayyana wa wakilin mu cewa yana ƙaruwa matuka da ...
Shugaban majalisar Dattawa, Ahmed Lawan ya karanta wasikar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Zauren majalisar Dattijai ranar Talata.
Ahmed Lawan da ya goyi bayan shugaban kasan ya bayyana cewa Buhari bai yi laifi ba don yaki saka hannu ...
Buhari ya gana da Sanatocin APC
Ahmed Lawal ya aika da magani asibitin Gashuwa.