Da ‘yan Najeriya basu yafe wa Buhari ba, da bai zama shugaban kasa ba – Sheikh Gumi byMohammed Lere June 2, 2018 Gumi ya ce tuni mutanen kudu sun yi watsi da al'amuran gwamnatin Buhari.