Kaddamar da littafi kan ‘Daular Usmaniyya’ – Daga PREMIUM TIMES
Mai martaba Sarkin Zazzau, Ahmed Nuhu Bamali ne zai jagoranci taron, yayin da ministan matasa da wasanni Sunday Dare
Mai martaba Sarkin Zazzau, Ahmed Nuhu Bamali ne zai jagoranci taron, yayin da ministan matasa da wasanni Sunday Dare
Nadin Sarkin Zazau Ahmed Bamalli a Zaria. An ba shi Sandar Mulki yau Litinin, 9 Ga Nuwamba, 2020.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya taya sabon sarkin Zazzau maimartaba Ahmed Bamalli murnar zama sarkin Zazzau na 19.
Magajin Gari Ahmed Bamalli, Ɗan marigayi magajin garin Zazzau Nuhu Bamalli ne.