HOTUNA: Jana’izan Marigayi Sanata Ahmed Aruwa a Kaduna byMohammed Lere December 9, 2018 Anyi wa marigayi Aruwa sallah ne a masallacin Sultan Bello, wanda Sheikh Ahmed Gumi ya limanta.