SIYASAR KATSINA: APC ta ce ta karɓi mambobin PDP 1900, PDP ta ce ƙarya ce da rinton ƙi-faɗi
Ɗanmusa dai can ne mahaifar tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina, Mustapha Inuwa, wanda ya fice daga APC ya koma PDP.