Kamfanin NNPCL ya ce yanzu ba shi kaɗai ke shigo da fetur a Najeriya ba
Shugaban Hukumar, Farouk Ahmed ne ya bayyana haka ga manema labarai, bayan kammala ganawa da manyan dillalan fetur.
Shugaban Hukumar, Farouk Ahmed ne ya bayyana haka ga manema labarai, bayan kammala ganawa da manyan dillalan fetur.
Lokacin da Buhari ya hau mulki a Mayu, 2015, ya taras da bashin naira biliyan 789.7 da gwamnatin baya ta ...
Zuwa Disamba 2020 bashin ya cilla sama har zuwa naira tiriliyan 13.1. Zuwa Disamba 2021 ya kai Naira tiriliyan 17.4.
Kotu Tarayya da ke Damaturu ta umarci INEC ta saka sunan Machina a matsayin halastaccen ɗan takarar Sanatan Yobe ta ...
Kaita dai ya koma PDP inda tuni ya kafa ofishin kamfen ɗin sa a tsohon ofishin kamfen ɗin Buhari a ...
Ƙungiyar Kwadago ta Ƙasa (NLC) ta ce ba za ta taɓa bari gwamnatin tarayya ta ƙara kuɗin fetur ba, kamar ...
Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ta bayyana cewa har yanzu bashin da Najeriya ke ciwowa bai kumbura mata cikin da ...
Kungiyar Dattawan Arewa ta nuna kakkausan gargaɗi da bacin rai dangane da kisan 'yan Arewa mazauna kudancin ƙasar nan, musamman ...
Sai dai kuma kash, a takardar an bani fili ne mai darajar naira miliyan 25, kuma dokar gwamnati ta ce ...
Harkokin Kudade, Kasafi fa Tsare-tsare Zainab Ahmed ce ta karyata Gwamna Obaseki, a lokacin da ta ke wa manema labarai ...