Uwar gidan Ahmadu Ali ta koma APC byMohammed Lere November 23, 2017 0 Shugaban jam'iyyar APC, John Oyegun ne ya karbi Mariam Ali a ofishin Jam'iyyar dake Abuja.