Zan iya sadaukar da rai na saboda APC -Ahmed Babba-Kaita
Ya sha alwashin cewa zai kare muradin APC ko da abin zai kai shi ga sadaukar da ran sa.
Ya sha alwashin cewa zai kare muradin APC ko da abin zai kai shi ga sadaukar da ran sa.
'Yan sandan jihar Kaduna basu ce komai akai ba duk da neman haka da muka yi.