DALAR SHINKAFA: Da gaske ne Najeriya ce ke kan gaba a duniya wajen noma da jera dalar shinkafa a duniya kamar yadda Bashir Ahmad ya rubuta a shafin sa? Binciken DUBAWA
Akwai matakai da dama da ake dauka wajen samar da shinkafar ci tun daga yadda ake girbi daga gona zuwa ...