Majalisar Dattawa ta zare wa yunƙurin ciwo bashin naira tiriliyan 12.41 idanu
Shugaban Kwamitin ne Sanata Solomon Adeola daga Jihar Legas ya nuna haka a lokacin gabatar da rahoton Kintacen Kasafin 2023-2025.
Shugaban Kwamitin ne Sanata Solomon Adeola daga Jihar Legas ya nuna haka a lokacin gabatar da rahoton Kintacen Kasafin 2023-2025.
Lawan da Akpabio dai takarar shugaban ƙasa su ka shiga, amma sai su ka janye wa Bola Tinubu a ranar ...
Wannan jinjina da yabo sun zo ne jim kadan kafin majalisa ta fara ganawa da shugabannin tsaro a sirrance a ...
Sun amsa kiran gayyatar da Majalisar Dattawa ta yi masu ne, domin su yi bayanin halin da ake ciki kan ...
Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana rashin jin dadin yadda ya ga Cibiyar Killace Masu Cutar Coronavirus a Abuja.
Tun ranar 29 Ga Mayu aka sake rantsar da Buhari a karo na biyu, amma har yau bai nada sabbin ...
Yakamata Shugaba Buhari ya biya soyayyar da talakawa suke masa ta hanyar canza musu rayuwa da ikon Allah.
Barau ya bayyana haka ne a taron sanatocin dake muradin Lawan din a Otel din Transcorp dake Abuja.
Tinubu ya ce abin da jam’iyyar APC ta gindaya shi za a bi wajen warware matsalar shugabancin majalisar kasar nan.
Lawan, wanda Sanata ne mai wakiltar Shiyyar Yobe ta Arewa, ya kuma yi alkawarin cewa zai bi dukkan abubuwan da ...