Zazzabin Lassa ya bullo a jihar Enugu byAisha Yusufu August 7, 2018 0 Agujiobi ya ce ma’aikatar su ta fara gudanar da bincike domin gano tushen bullowar cutar.