‘Dimokraɗiyya ba ta aiki a Afirka, a sake dabara kawai’ – Obasanjo
"Saboda haka kamata ya yi mu ƙirƙiro tsarin 'Ɗimokraɗiyyar Afrika', mu watsar da tsarin Dimokraɗiyyar Amurka da Turawan Yamma."
"Saboda haka kamata ya yi mu ƙirƙiro tsarin 'Ɗimokraɗiyyar Afrika', mu watsar da tsarin Dimokraɗiyyar Amurka da Turawan Yamma."
Daga cikin matsalolin da ta lissafa akwai yawan ciwo basussuka da ke zame wa ƙasashen alaƙaƙai
An gudanar da gasar da Dandalin Abeokuta Window on America, a Cibiyar Bunƙasa Matasa ta Ɗakin Karatun Olusegun Obasanjo.
A Najeriya dukkan zaɓukan da aka gudanar daga 1999 har zuwa 2023 babu wanda ba a yi ƙorafin yin maguɗi ...
Farashin kayan abinci da kayan masarufi ya yi tashin da bai taɓa yi a baya ba, a ƙasashen Afrika masu ...
Sanata Orji Uzor Kalu ya taɓa yin kira a yi bincike kan maƙudan kuɗaɗen da gwamnati ke asara saboda masu ...
Rahoton wanda Ƙungiyar Kula da Yanayi ta Duniya (WMO) ta fitar tare da haɗin guiwar Ƙungiyar Bunƙasa Tattalin Arzikin Afrika
Ya ce kasashen Afrika ta Kudu da Tunisia na da kashi sama da 55% daga yawan mutanen da cutar ta ...
Cutar Hepatitis cuta ce dake kama huhu inda rashin gaggauta neman magani da wuri zai iya sa cutar ta rikiɗe ...
Sai kotu ta umarci 'yan sanda su kamo shi ko da tsiya idan ya ƙara kwanaki uku bai kai kan ...