Zaɓen 2023 zai kasance ingantaccen darasi a ƙasashen Afrika -Buhari
Buhari ya bayyana haka a jawabin sa wajen Taron Ranar 'Yan Najeriya Mazauna Ƙasashen Waje, wanda aka yi a Abuja.
Buhari ya bayyana haka a jawabin sa wajen Taron Ranar 'Yan Najeriya Mazauna Ƙasashen Waje, wanda aka yi a Abuja.
World meters ya rawaito cewa ranar Asabar mutum miliyan 500 ne suka kamu da cutar sannan cutar ta yi ajalin ...
Binciken ya kuma nuna cewa masu ta'ammali da kwayoyi, karuwai da masu luwadi suka fi kamuwa da kuma yada cutar.
Yakubu ya ce ƙudirorin ba wai kurum don su magance matsalolin da aka fuskanta a lokacin manyan zaɓuɓɓukan shekarun 2011 da ...
Farkon wannan makon ne PREMUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa yunwa ta darkako Arewacin Najeriya da wasu kasashe 20.
Oke yace ana iya warkewa daga wannan cutar ta hanyar bunkasa karfin garkuwan jiki da motsa jiki.