Ƙasashen Najeriya da Afirka ta Kudu sun cimma matsaya don inganta alaƙarsu
Har’ila yau, sun sha alwashin faɗaɗa ilimi na zamani da kuma fifita ba da kariya ta intanet domin kare al’umma.
Har’ila yau, sun sha alwashin faɗaɗa ilimi na zamani da kuma fifita ba da kariya ta intanet domin kare al’umma.
Yaɗuwar sansanonin soji a Afirka na nuna gasar da suke wajen dasa ikonsu a ƙasashen Afirka inda ƙasashen kamar
Ya dan yi aiki a matsayin shugaban Fifa na riko tsakanin 2015 zuwa 2016 bayan da aka dakatar da Sepp ...
Ofishin NSA ya yi kira a riƙa tilasta bin dokar haramta hada-hadar kuɗaɗen harƙalla ta hanyar intanet a Najeriya.
Johann na Afrika ta Kudu wanda shi ne na ɗaya yanzu a Afrika, ƙasaitaccen mai sayar da kayan alatu da ...
Muna rayuwa cikin rashin daidaito ta fuskar tattalin arzikinmu, kuma yawancin Afirka har yanzu suna fama da irin wannan matsalar
Buhari ya bayyana haka a jawabin sa wajen Taron Ranar 'Yan Najeriya Mazauna Ƙasashen Waje, wanda aka yi a Abuja.
World meters ya rawaito cewa ranar Asabar mutum miliyan 500 ne suka kamu da cutar sannan cutar ta yi ajalin ...
Binciken ya kuma nuna cewa masu ta'ammali da kwayoyi, karuwai da masu luwadi suka fi kamuwa da kuma yada cutar.
Yakubu ya ce ƙudirorin ba wai kurum don su magance matsalolin da aka fuskanta a lokacin manyan zaɓuɓɓukan shekarun 2011 da ...