Fitar Buhari Ingila ganin likita ba alama ce ta durƙushewar kiwon lafiya a Najeriya ba -Lai Mohammed
Lai ya yi wannan bayani a Washington, babban birnin Amurka, inda ya je domin ganawa da manyan kafafen yaɗa labarai.
Lai ya yi wannan bayani a Washington, babban birnin Amurka, inda ya je domin ganawa da manyan kafafen yaɗa labarai.
Mu na kira ga waɗanda su ka tsere su ka yi dafifi a filin jirgi cewa kowa ya koma gida, ...
Tun wancan lokacin dama Amurka ta ba girke sojoji ta Afghanistan da nufin su yi zaman dirshan ko taya gwamnatin ...
A ranar Lahadi kuwa ko da suka diea babban birnin kasar Kabul, salin alin suka ratsa ta cikin garin suka ...
Harin dai an kai shi a bisa kuskure da hanyar jefa bam daga jirgin yaki a sama.