HARKALLAR P&ID: Adoke ya maka Minista Malami kara a kotun Landan
Babban lauya Paul Erokoro ne lauyan Adoke, kuma shi ne lauyan James Nolan na kamfanin P&ID.
Babban lauya Paul Erokoro ne lauyan Adoke, kuma shi ne lauyan James Nolan na kamfanin P&ID.
A kotu ne yanzu za a ji shin kurkuku za a auna shi, ko kuwa beli zai yi saurin nema ...
Kamun da aka yi wa tsohon ministan shari’a na Najeriya, Mohammed Adoke a Dubai, ya bar baya da kura a ...
Salami ya zargi Mai Shari’a Katsina Alu, amma kwamiti ya gano duk abinda aka fadi dangane da Katsina-Alu, babu gaskiya ...