ZAƁEN 2023: ‘Yan Najeriya sun gaji da gajiyayyen shugaban da ba shi da ƙarfi, sai ƙarfin ‘yan fada -Bishof Ajakaye
Ajakaye ya yi tsokaci cewa yayin da ake ta ƙara ƙarfafa tsarin karɓa-karɓa, to ko daga ina shugaba zai fito ...
Ajakaye ya yi tsokaci cewa yayin da ake ta ƙara ƙarfafa tsarin karɓa-karɓa, to ko daga ina shugaba zai fito ...
A lokacin da ya ke tafiya a kasa zuwa fadar basaraken, jama’a sun rika bin sa suna jinjina masa.
Za a ci gaba da sauraron karan ranar 14 ga watan Maris.