Mai Martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero: Baƙon Shehu Maghili, Daga Magaji Galadima
Daga nan kuma sai aka buɗe fage inda malamai da masana suka yita ƙwami akan tarihin rayuwa da rubuce-rubucen Shehu ...
Daga nan kuma sai aka buɗe fage inda malamai da masana suka yita ƙwami akan tarihin rayuwa da rubuce-rubucen Shehu ...
An ruwaito cewa minti 10 bayan jirgin ya cira sama, ya fara tangal-tangal, amma ya samu nasarar juyawa baya, ya ...
Maiba gwamnan Kano Abdullahi Ganduje shawara kan harkokin masarautu, Tijjani Mailafiya ya bayyana haka ranar Litini a Kano.
Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.
Shima Sarkin Karaye ya tsige hakiman Kiru da Rimin Gado.
Mannir Sanusi dai shi ne Shugaban Ma’aikatan Fadar Sarki.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya kori Sakatarensa Alh. Isa Sanusi Bayero saboda bayanan sirri da ya fitar daga fadar ...