RIKICIN MASARAUTAR KANO: Sarkuna biyu masu daâawar sarautar Kano sun naÉa âGaladiman Kanoâ duk da ruÉanin da ake ciki
Sunusi dai an sauke shi ne daga sarautar Kano a shekarar 2020 a lokacin tsohon gwamnan Kano kuma jagoran jamâiyyar ...
Sunusi dai an sauke shi ne daga sarautar Kano a shekarar 2020 a lokacin tsohon gwamnan Kano kuma jagoran jamâiyyar ...
DWHausa ta rawaito yadda sakataren gwamnatin Kano, Baffa Bichi, ke cewa sun yi mamakin ganin irin wannan abu a jihar ...
Daga nan kuma sai aka buÉe fage inda malamai da masana suka yita Ćwami akan tarihin rayuwa da rubuce-rubucen Shehu ...
An ruwaito cewa minti 10 bayan jirgin ya cira sama, ya fara tangal-tangal, amma ya samu nasarar juyawa baya, ya ...
Maiba gwamnan Kano Abdullahi Ganduje shawara kan harkokin masarautu, Tijjani Mailafiya ya bayyana haka ranar Litini a Kano.
Bayan tsige sarki Sanusi sai aka kore zuwa Kasar Awe domin ya ci gaba da zama.
Shima Sarkin Karaye ya tsige hakiman Kiru da Rimin Gado.
Mannir Sanusi dai shi ne Shugaban Maâaikatan Fadar Sarki.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya kori Sakatarensa Alh. Isa Sanusi Bayero saboda bayanan sirri da ya fitar daga fadar ...