Na gaji bashin naira bilyan 2.3, kuma na samu daraktoci ba mai kwamfuta -Shugabar NAFDAC
Ta ce ta karbi ragamar shugabancin NAFDAC a lokacin da motocin hukumar kalilan ne ke aiki.
Ta ce ta karbi ragamar shugabancin NAFDAC a lokacin da motocin hukumar kalilan ne ke aiki.
Adeyeye ta ce farfado da kamfanonin zai taimaka wajen hana shigo da jabun magunguna wanda suka karade kasar nan yanzu.
Alkalin Adeyeye ya ce Akintewe zai yi zaman gidan kaso ba tare da beli ba na tsawon shekaru 5.
A dalilin haka muke kira ga duk masu shigo da magugunan daga kasashen wajen kan su sa ido matuka.