RASHIN TSARO: Za mu kori ‘batagarin Fulani’ daga yankin Yarabawa –Ooni na Ife
Za mu kori ‘batagarin Fulani’ daga yankin Yarabawa
Za mu kori ‘batagarin Fulani’ daga yankin Yarabawa
Haka ya bayyana jiya Talata a wata ganawar sa da Sarakunan Gargajiyar kasar nan, a fadar sa a Abuja.