Majalisar Dattawa bata da amfani idan babu tsaro a kasa, a rufe majalisar kawai – In ji Sanatoci
Duk gwamnatin da ba ta iya samarwa mutanen kasarta tsaro ba to lallai wannan gwamnati ta gaza.