DARKAKOWAR YUNWA: Tilas Afrika ta gaggauta shirin tunkarar gagarimar yunwar da ba makawa sai ta buwayi duniya – Adesina
Adesina ya ce, "Tilas Afrika ta yi shirin tunkarar gagarimar yunwar da babu makawa sai ta darkako duniya
Adesina ya ce, "Tilas Afrika ta yi shirin tunkarar gagarimar yunwar da babu makawa sai ta darkako duniya
An samu Jami'u Isiaka da laifin damfarar wani ɗan Koriya ta Kudu dala $88,521 da ƙaryar zai samar masa kwangila ...
Har ila yau, Adesina ya tunatar wa 'yan Najeriya cewa Buhari ba kanwar lasa ba ne, saboda a baya ya ...
Mai baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, shawara kan harkokin yada labarai Femi Adesina ya kantara karyar yawan mutane marasa aikin ...
Farkon wannan makon ne PREMUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa yunwa ta darkako Arewacin Najeriya da wasu kasashe 20.
Shi ma Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya nemi a kafa dokar da za ta hana Fulani makiyaya hijira daga ...
Ana samun nasara sosai a kan tsaro. Domin akwai lokacin da za a shafe kwanaki ko makonni, ko wata ba ...
Adesina ya rika bayyana irin zumuncin Buhari, yadda ya ke kiran Kiristoci ya na taya su murnar Kirsimeti.
Ya yi masa wannan kwarin guiwar ce yayin da Adesina din ya kai wa Buhari ziyara a Fadar Shugaban Kasa, ...
Ranar 7 Ga Fabrairu Kwamitin Ladabtarwa ya aika wa Adesina kwafen zarge-zargen da ake yi masa, sannan aka nemi ya ...