Ribadu ya hori sufeto janar ɗin ƴan sandan Najeriya ya haɗa hannu da sauran rundunonin tsaro domin samun nasara a ayyukan tsaron kasa
Mai ba shugaban kasa shawara harkar tsaron kasa, Nuhu Ribaɗu ya hori rundunar ƴan sandan Najeriya ta haɗa hannu tare ...