Kotu ta raba auren magidancin da sai ya ba matarsa cin hanci kafin ta yarda ya kwana da ita byAisha Yusufu July 11, 2019 Risikat ta roki kotu da kada ta raba auren domin har yanzu tana son mijinta.