‘Idan ba za ku rika amsar tsoffin takardun kudi ba, ku daina biyan mutane su a bankuna – Gargadin Adeleke ga bankunan Osun
Ba za mu sa Ido mu bari bankuna na gasa wa mutanen mu aya a hannu ba. Su ne suke ...
Ba za mu sa Ido mu bari bankuna na gasa wa mutanen mu aya a hannu ba. Su ne suke ...
Adeleke ya yi nasara da kuri'u sama da 400,000 inda shi kuma Oyetola ya samu Kuri'u 300,000 da ƴan kai.
Jim kaɗan bayan rantsar da shi, Adeleke ya bayyana cewa ya kulle dukkan asusun gwamnatin Jihar Osun, kada wanda ya ...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa INEC, ta bayyana Ademola Adeleke na PDP cewa ya yi nasara a zaɓen gwamnan Jihar Osun.
A yanzu dai a wata shari’ar kuma, Adeleke na kalubalantar nasara da APC ta yi a zaben gwamnan jihar.
Alkalai uku da suka yanke hukuncin wannan shari'a sun bayyana cewa zaben da aka maimaita a wasu mazabu bai bi ...
Jam’iyyar SDP ta samu kuri’u 127,149, sannan ADP kuma 48, 205.
Shi kan sa ma zaben raba-gardamar da aka sake gudanarwa a yau, bai ma taso ba kwata-kwata.
Mutanen mazabun sun fito domin kada kuri'a.
Joseph Fuwape ne ya fadi haka a karshen bayyana sakamakon zaben gwamnan jihar da aka yi.