SUNAYE: Buhari ya yi sabbin nade-nade byMohammed Lere August 20, 2019 0 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sabbin nade-naden shugabannin wasu ma'aikatun gwamnatin tarayya.