2019: Mu da kan mu za mu kayar da APC a zaben gwamnan Ogun – Gwamna Amosun byAshafa Murnai January 2, 2019 0 Akinlade ya fusata ya koma jam’iyyar APM da goyon bayan gwamna Amosun.