Mahara sun arce da dalibai da wasu ma’aikata shida daga Kwalejin Fasaha ta Osun byAshafa Murnai December 5, 2018 0 Sun yi garkuwar da misalin karfe 4:30 na yammacin Talata.