MAHARA: An sako dan tsohon ministan kiwon lafiya
Wadannan mutane kuwa sun hada da Gbenga Ogunleye sabon direban Dayo, Sodiq Adebayo manajan gonar da wani ma’aikacin gonar.
Wadannan mutane kuwa sun hada da Gbenga Ogunleye sabon direban Dayo, Sodiq Adebayo manajan gonar da wani ma’aikacin gonar.
Adebayo na daya daga cikin ‘yan jaridar da aka tantance su sa-idon dauko labarai a jihar Sokoto.
Ya nemi kotu ta hana su tura shi aikin bautar kasa a yadda ya ke a yanzu godai-godai da shi.
Kotu ta yi watsi da karar da aka shigar kan a hana tilasta wa majalisa ta dawo zama kafin ranar ...