Aisha tana yin fuska biyu ne, shiko Shittu ya karya dokar kasa – Oshiomhole
Ita dai Aisha fuska biyu take yi, yau tana APC gobe ta na wani wurin dabam.
Ita dai Aisha fuska biyu take yi, yau tana APC gobe ta na wani wurin dabam.
Ana dauke aikin bautar kasa ne ga wanda ya cika shekaru 30 da haihuwa kafin ya kammala jam’ia zuwa sama.
Tun Kafin nan Shittu ya rike mukamin dan majalisa mai wakiltar mazabar sa a amajlisar tarayya a baya.