DOKAR CAMA: Ganawar Buhari da Babban Fasto Adeboye byAshafa Murnai September 1, 2020 0 Fasto David Oyedepo da Johnson Sulaiman duk sun tsine wa dokar, sun ce ba za su bi ta ba.