TAMBAYA: Wani suna ne ‘Ismullahil-A’azam’ cikin sunayen Allah, Tare da Imam Bello Mai-Iyali
Ibnu Qayyim ya ruwaito cewa ma’abuta ilimi duk sun karkata akan cewa Sunan Allah Mafi Girma (Ismullahil-A'azam) shi ne “ALLAHU”.