Iya Mummunar Addu’ar Ku, Da Fatan Ku Ga Kasa Da Shugabanni, Iya Kara Lalacewar Kasar, Daga Imam Murtadha Gusau
Ta wannan hanya, sai aka wayi gari kullun, babu abunda muke yi sai kara jefa kasar mu cikin damuwa daban-daban ...
Ta wannan hanya, sai aka wayi gari kullun, babu abunda muke yi sai kara jefa kasar mu cikin damuwa daban-daban ...
Yan uwa masu daraja! Bayan godiya ga Allah da salati ga fiyayyen halitta, Annabi Muhammad (SAW), muke cewa
Hakika dukiyoyin ku da ‘ya’yan ku fitina ne, kuma a wurin Allah lada mai girma yake.
Imam Muslim ya ruwaito daga Ibn Umar: Matafiye zai yi wannan addu’a a lokacin da yahau abin hawansa da nufin ...
Ya Allah rikice-rikicen siyasa da suke addabar kasar nan, ka sa a gama su lafiya, a warware su cikin ruwan ...
"Kuma hakika Masallatai na Allah ne, don haka kada ku kira wani tare da Allah."
Buhari ya roki shugabannin addini da su ci gaba da yi wa kasa da kuma gwamnati addu’a.
Sani dai kadai Allah yana jinkan bayin sa ne masu jinkai
Mahaifiyata ta rasu ana bin ta bashin azumin wata guda, sai Annabi yace: Ki biya mata.
Muna samun amfani masu yawa idan muka yi addu'a, muka roki Allah da basu misaltuwa darajar wadannan addu'o'i da muke ...