Abin da ya sa na ke binciken Sanata Adamu, dan gaban-goshin Buhari – Gwamna Al-Makura
Tun cikin 2004 ne Adamu ya bayar da kwangilar, a bisa wa’adin kammalawa cikin watanni 36, a cikin 2007 kenan.
Tun cikin 2004 ne Adamu ya bayar da kwangilar, a bisa wa’adin kammalawa cikin watanni 36, a cikin 2007 kenan.
Wannan mummunar abu dai ya faru ne a karamar hukumar Babura, jihar Jigawa.
Sai kashi biyu bisa uku ne na sanatocin za su iya tsige shi
Daga nan ne fa sai Adamu ya fara fetso zance kamar haka.
gwamnatin tarayya ba za ta rufe jami’ar ba, amma za ta taimaka da dukkan irin goyon bayan da ake bukata.
Kungiyar FOMWAN ta fadi hakan ne a fadar sarkin Abaji dake Abuja