Gwamnati za ta ƙara wa malaman makaranta ladar koyarwa
Sannan kuma ya ce tilas a fito da takamaimen shekarar da ya kamata malamin makaranta ya yi ya na aikin ...
Sannan kuma ya ce tilas a fito da takamaimen shekarar da ya kamata malamin makaranta ya yi ya na aikin ...
Ya ce kwalejojin dake karkashin gwamnatin tarayya wato 'Unity Colleges' za su koma makaranta ranar 11 ga Oktoba.
Monguno ya ce wannan shine karo na uku da ake zaman kwamitin tsaro na kasa a fadar shugaban kasa.
Ya ce wani koma-baya ne ga matasan Najeriya milyan 1.5 da ke rubuta jarabawar WASSCE a duk shekara a Najeriya.
Tun daga wannan rana yake tsare, sai dai da safe azo a garzaya dashi fadar shugaban kasa domin amsa tambayoyin ...
Ibrahim Magu, ya rubuta wasikar neman beli ga sufeto janar din 'yan sanda Mohammed Adamu.
Atiku ya shaida haka da ya ke fadin nasarorin da ma'aikatar da ta samu a tsawon shekara daya na mulkin ...
Kofar Richard Zaphet ne ya aikata wannan mummunar abu a kauyen Wuro-ba Adamu dake karamar Hukumar Maiha ranar Litini.
A ranar juma'a ne aka sanar da rasuwar mahaifiyar ministan ilmi, Adamu Adamu, Fatima Adamu.
A ranar Talata maharan suka sako yaya Adamu, inda ya koma gidan sa domin ganawa da 'yan uwa da abokan ...