Gwamnatin Tarayya za ta fara biciken yadda jami’o’i suka kashe kudade daga 2015 zuwa 2018 byAshafa Murnai February 4, 2019 0 A shekarar 2018 da ta gabata kuwa an raba naira milyan 785 ga kowace jami'a.